Document Body Page Navigation Panel
YADA LABARAI
Wandansu Editoci sun samu Lambar yabo 12mins. 9sec. 3
wata kungiyar masharhanta "yan Jarida ta duniya ta baiwa wadansu editocin
Jaridu "yan kasar saliyo su Uku Lambobin yabo a sabili da sadukar da rayuwarsu
da sukayi wajen gwagwarmayar kwato "yancin "yan Jarida da kare hakkin bil'adama
a Lokacin yakin basasar kasar saliyo.
Wasu "YanJarida Sun Kaddamar Da Kafa Kungiyar "Yankishin yada Labaru a
Afrika 9mins. 8
Biyu daga cikin manyan kungiyoyin yada Labarai na duniya sun kaddamar da
kafa
sabuwar kungiyar masu Musayar yada Labarai ta nau'urar e-mail domin taimakawa
wajen samun "yan Jarida da Afrika. Amma wannan somin tabi ne...............
World Space Sun Baiwa Kafa Fen Yada Labarai Afrika Sabuwar Fasaha 6mins.
5secs. 5
Gidajen rediyon a Afrika na iya wuce kaidar iya kar da aka basu tare da
game duniya
baki daya, godiya ga sabuwar fasahar tauraron dan Adam daya game deiniya.
MATA
Yadda Ake Yiwa Mata kaciya 10mins. 10
Ko zaka iya biris da wannan Lamari? Inma har ya shafi kiwon Lafiya, kare
hakkin
bil'adama ko kuma al'ada. Duk kuwa da irin gargadin da akeyi a game da yiwa
mata kaciya,
yana da matukar ban mamaki da muka gano hakan...............
Sabon Rahoto Ya Fyayyace Bambance -Bambancen Da Ake Nunawa A Tsakanin Jinsina.
12mins. 8 secs. 9
Wani rahoto daga majalisar dunkin duniya ya bayyana bambancin da ake nunawa
a
tsakanin maza da mata babbar matsalace.
Ajenda Matan Nijeriya A Shekara Ta 2003 10mins. 5
Mata a Nijeriya sun daura damara shiga zabe sosai a babban zabe na gaba
da
za'ayi a kasar.
KIWON LAFIYA
Masana Kan Kwayoyin Yada Cuta Sun Ko ka Kan Rashin Saka Jari 7mins. 4
A Fannin Binciken Allurar Kanjamau
An koka a gameda rashin maida hankali ga binciken allurar magance kwayar
cutar HIV
da kanjamau a wajen taron karawa Juna sani da aka gudanar Kwanan nan a senegal.
Muhalli
GARBATA MUHALLI
Anyi Kira Da a Kafa Doka Domin Yin Kariya Ga Malfar Da Ta Yiwa Duniya Lema.
4mins. 7
Wata kungiyar da bata gwaunati ba tayi kira ga gwaunatin kasar Ghana da
ta kafa do ka
domin kariya ga malfar da tayiwa duniya Lema.
BALA'I
Mutane 17 Sun Mutu, 300 Sun Rasa Gidajensu Sanadiyar Rusgawar Kasa a Anambara
3mins. 7
Rusgawar kasa a sabili da ruwan sama a wadansu kyauyuka dake Nijeriya ya
Janyo bala'i 1
1 Page 2
Vol. 11 No. 22 November, 2000 (Hausa) CHANGE Radio
2
DABBOBIN DAWA
Kasar Tanzania Zatayi Bukin Dashen Itace A Ramar Sabuwar Shekara 6 mins.
8
A kasar Tanzania an dauki sabbin matakai domin maido da yanayin dazzuka
kamar
yadda suke.
Hukumar kula Da Nanum Daji Ta Goyai Bayan Hana Hakar Ma'adanin Titanium
6mins. 16 secs. 11
Hukumar kula da namun daji ta kasar kenya ta goyu bayan shawarar da gwaunatic
ta
yanke na hana hako ma'adanin Tita nium a gundumar kwale.
Ra'ayoyi Daga Cikin Idanun Mata 6mins. 6secs. 12
Wani saban fanni namu nasa ido ne kan abubuwan da suka Jibanci Muhalli da
raya
kasa. Mrs Owusua ta rubutane akan Karuwanci.
Sanan ne..........
An Sake Kaddarmar Da Gidan Rediyon Muryar Nijeriya 7mins. 6secs.
12
An sake kaddamar da tashar rediyon Nigeriya mai watsa Labarai kasashen waje
tare
da fata ta gari.
DABBOBIN DAWA
Kasar Sweden Ta Baiwa Namibia Taimako Domin Kula Da Halittu 3mins. 13
Jakadan kasar Sweden a Namibia ya sanya hannu kan baiwa kasar Namibia taimakan
kudi dala dubu 750 domin kula da halittu
Ana Neman Dala Miliyu 150 Domin Ceton Halittu Dake Zaune A Wurare 1mins.
5secs 13
Masu Bala'in Zafi
Bakin duniya da kuma wadansu kungiyoyin kula da halittu guda biyu sunyi
shelar
kaddamar da gidauniyar neman kudi domin ceto halittu dake zaune a wurare masu
zafi.
KIYON LAFIYA
An Daga Taron KanJamau Na Kasashen Afrika Zuwa Wata Disamba 5mins. 13
An daga taron kanJamau na kasashen Afrika da aka shirya a cikin watan oktoba
a Adis Ababa.
DUNIYA
Kasashen Afrika Sun Kira Wani Kira taro Na Gyare-Gyare 1mins. 1 4
Kasar kamaru zata dauki nauyin daukar ba kuncin taron da za'ayi kan amfani
gyre-gyre a kasashen duniya.
Sashin Yara
Dorina da Jaki 10 mins. 7 secs. 14
Dorina ta nunawa Jaki cewa Mahakurci Mawadacine!
Abubuwan Karshe
Shakata da hikimar karin magauganu na "yan Afrika da ba za'a iya mantawa
da 15
suba tare da batu kan kula da albarkatu. 2
© 2002 Communicating for Change. All Rights Reserved
Developed by George Mbuagbaw