Document Body Page Navigation Panel
Yara Yake In Ka Yanke Kauna? 11mins 22secs. 5
An daure Ncele Kgadima bisa laifan cin zarafin yara, wanda ya
baiyana bukatar dake akwai na sake duba kantar talauci da mata da yara.
Ya Shafi Mata 10mins. 6
Hakkin yara nada alaka da larfiya matsayin su Mata.
Tallafawa Yara 3mins. 29secs. 10
Hukumar kula da 'yan gudunhijira da Asusun yara sun tsara shirin aiki
da
cikawa domin taimakawa yaran dake neman mafaka a Turai.
KAFOFIN LABARAI
Canji Na Kwarai Da Kafofin Labarai 4 mins. 50secs. 8
Sugaban kungiyar yan jaridun Afrika ta yamma (WAJA) tayiwa yan jaridu
hattara gamee da dangantar su Gwamnatoci.
Wadanda Suka Sami Kyautar Adabi Sunyi Magana Kan Yacin Fadin Baki 3min.
16secs. 9
Wusa da suka sami kyautar adabi, Dalai Lama da Bharat Ratam Amartya Sen
sun bukaci yan jaridu da su kyautata al uma da hanyan su yin tunani kan
cigaban duniyan.
KIWON LAFYA
Rawlings Ya Zama Wakilin Majalisar Dinkin Duniya 5mins. 39secs. 9
Tsohon shugaban Ghana Jerry rawlings ya zama jami'in majalisar
dinkin duniyan bisa cancanta sa kudurin kiwon lafiya.
TATTALIN ARZIKI
Hukumar UNDP Ta bukaci da aduki mataki na kwarai kan yaki da talauci. 11mins.
57secs. 4
Tilas a dauki kwararan matakai wajen yaki da talauci inji hukumar UNDP.
Afrika Cikin Kwamitin Sulhu? 8mins. 22secs. 11
Ana tattauna kan sake sigar Majalisar dinkin duniya.
HAKKIN DAN ADAM
Masu Yankakun Hannu, Sun Sami Aiki A Saliyo 11mins. 9secs. 7
Wadanda 'yan tawayen Saliyo suka yankewa hannu da kafafu manyan
kungiyoyin duniya sun sama musu aikin kula da 'yan gudun hijira dake
komawa gida.
Muhalli
GURBACEWAR MUHALLI
Barazana Ga Muizenberg 10mins. 27secs. 3
Wani aiki a Afrika ta Kudu kan kimiya na gurbata iska da wata irin Gas.
YANAYI
Canjin Yanayi Zai Ci Kudi Dala Miliyan Dubu Dari Uku Kowace Shekara. 6mins.
16secs. 8
Dumaman yanayi zai ci dubban miliyoyin dala a duk shekara a dunniya
muddin ba anyi wani namijin kokarin dakile gas din Greehouse ba. 1
1 Page 2
Vol. 11 No. 26 March 2001 (Hausa) CHANGE Radio
2
HALITTU
An Fara Silman Wasu Halittu. 6mins. 27secs. 10
Silman Procter na baya-bayan nan ya haifar da cecekuce
tsakan in masu kula da halittu da kare hakkin jama'a tare da
samo halin sasantawa a Namibia.
Ra'ayoyi
Adalci Ga Yaran Saliyo 10mins. 40secs. 11
Kwamitin majalisar dinkin duniya ya kare aikin sa kan rawar
da Liberia ta taka game da cinikin lu'u-lu' da makamai dake
raba kawunan Afrika ta yamma. Menene abinyi?.
La'akari
Algeriya Ta Sami Sabbin Yankuna Masu Dausayi: 2mins. 33secs. 12
Algeriaya tayi rajistar wurare 10 masu dausayi da muhimmanci a
bukin ranar dausayi ta duniya da akayi.
Yaron Dake Fama Da Cutar Kanjamau Ainun Ya Cika Shekara 12 3mins. 6secs.
12
Dan yaron na na Afrika ta kudu dake fama da cutar kanjamau
Nkosi Johnson ya cika shekara 12 a duniya amma cikin tsanacin ciwo.
Sashin Yara
Kumbo Da Mhisi 12mins. 7secs. 13
Rashin jin Kumbo ya kaishi ga rasa ransa ga kura a sanadiyar
rashin biyayya ga iyayen sa.
Dandano Jiran Rabo
Wasu karin magagann da ba zaka manta dasu ba daga shugabanin 14
Afrika dake da kyau. 2
© 2002 Communicating for Change. All Rights Reserved
Developed by George Mbuagbaw